Special Moimoi
Steps
- 1
Ki jika waken ki surfa ki gyara shi tas ki cire duk wani hanci da datti
- 2
Ki zuba a bucket ki yanka albasa ki gyara tattasai da attaruhu ki zuba ki gyara kifi ki zuba
- 3
Zaki iya markadawa a blender ko kikai inji a markada miki
- 4
Kafin su dawo ki daura ruwan zafinki a tukunya
- 5
Ana kawowa a markade ki zuba seasonings dinki kisa ruwan zafi ki gauraya sai kisa manja kadan ki sake gaurayawa
- 6
Sai ki ringa zubawa a leda kina kullawa kina sawa a ruwan zafin kan wuta har ki gama sai ki rufe tukunyan.
- 7
Idan yayi zakiji kamshi ya cika miki kitchen kuma zaki ga yabar jikin ledan
- 8
Shikenan sai ki bare a ledan ki zuba soyayyan manja kisa yaji kici
Similar Recipes
More Recipes
-

Taylah2604 -

Taylah2604 -

Ankita Kapil Varshney
-

cindybear
-

Sarvat Hanif
-

ifuchi
-

Kumkum Chatterjee
-

Eggplant Balado (Sambal Terong Balado)
Emperor Nasi Goreng
-

Tortilla Crisps -

Garima Mayur Mangwani -

Sloppy Joe Philly steak and cheese,
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Teriyaki chicken wings (Air fried)
Larry Jackson
-

Sweet Hawaiian Sloppy Joe Cups
Chef Mommy Nessa
-

bistro naomi - 尚美食堂
-

Munvi
-

jyotibahirat
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Shivangi Jain
-

jyotibahirat
-

Phariey's Kitchen
-

Munvi
-

Navin Sinha
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Geeta Godhiwala




Comments