Candy vanilla cake
#kano contest
Steps
- 1
Zaki samu bowl naki Wanda beda ruwa aciki sae ki zubu butter da sugar ayi mixing nasu har sae sun hade jikin su an daena jin sound din sugar
- 2
In a diff bowl again kiyi whisking eggs naki har ya fara forming kumpa
- 3
Sae a zuba wannan powdered milk a cikin cup a zuba ruwa kadan ayi mixing nasu kul a bari yayi ruwa sosae
- 4
Sieve ur flour,baking powder,nd baking soda together
- 5
Sae ki dauko bowl naki da kika hada mixture din butter ki xuba eggs a ciki kita juyawa har ya hadu sae a xuba flour din nan half ba duka ba a juya su again sae of ur milk a ciki sae ki kara zuba ragowar a ciki zakiga ya danyi kauri sae ki juye ragowar milk naki dama shine amfanin yin hkan den ki xuba vanilla ki. sae a xuba a baking pan ki jefa candy naki a ciki
- 6
Sae kiyi free heating gas naki ko oven 180° sae ki sa mixture naki a ciki yayi baking for about 10-15min
Similar Recipes
More Recipes
-

Sabudana_Waffle /Savoury waffles
Swati Ganguly Chatterjee
-

mary jane
-

Madhumita Bishnu
-

Prachi Phadke Puranik
-

Mad Cook
-

Chicken Piccata over Angel Hair Pasta
Kendall Sampson -

Lemon Feta Andouille Chicken Sausage Orzo Bowls
Kendall Sampson -

Chili Oil Eggs Hash Browns with Spicy Ranch
BitesWithReagan
-

Irum Zaidi Home Cooking
-

bistro naomi - 尚美食堂
-

Mostly Homemade Chicken Noodle Soup
Plain Jane
-

Arica Hernandez
-

nitzer51
-

Winter Special Makki ki Roti Sarso ka Saag
Chirag Mehta -

pooja
-

Violine Atieno
-

Banana & Nutella Sandwich Bites
Saurabh Bajaj
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Soumyadeep saha -

My kunun white rice with peanut
Ummu Amatullah
-

Maman Ahmad
-

nusaybah ahmad
-

Mostly Homemade Chicken Noodle Soup
Plain Jane










Comments