Steps
- 1
Ki zuba sugar da butter a container ki yi beating har sai sugar ya narke.
- 2
Ki fasa kwai ki karkada sannan ki juye a cikin sugar mixture din. Ki ci gaba da mixing till fluffy.
- 3
Ki zuba warm water (Not too hot) a cikin cup sannan ki juye yeast din a ciki. Ki motsa ki juye a cikin mixture dinki, mix well.
- 4
Ki tankade flour ki zuba a ciki. If there is need of additional water you can add small and keep mixing. Da tauri-tauri dai ke so amma ba qarfi sosai ba. Ta yadda dai zai yi saukin tashi.
- 5
Ki beating nashi sosai yadda zai yi washar washar kamar bredi. Ki kai shi a rana ya tashi.
- 6
After ya tashi sai ki dauko shi. Ki nemi rolling board nd pin ki murza ya yi fadi. Ki dauko doughnut cutter kina dorawa yana fita da kyau
- 7
Idan kin gama duka sai ki dauki tray din da kika jera su a kai din ki kai cikin rana for 5 to 7 mins, saboda ya qara tashi sosai
- 8
Ki dora mai a wuta, after ya yi zafi sai ki rage qarfin wutar, ki jera doughnut din a ciki
- 9
Idan bayan ya soyu sai ki juya dayan 6arin
- 10
Done
Similar Recipes
More Recipes
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

The Ghost Chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

⚡Welderwoman⚡
-

Dionna Dawn
-

SANCHEZ
-

Baked Caramel and Dulce de Leche Flan
Rosanas Ideas
-

sadywise kitchen
-

Princess Amrah
-

Peyajkoli bhaja(spring onion stir fry)
Sanjib pramanik
-

Princess Amrah
-

Jahun's Delicacies
-

Sharon Trizzah -

Princess Amrah
-

Princess Amrah
-

Princess Amrah









Comments