Steps
- 1
Zaki gyara shinkafan ki ki wanke kisa a tukunya ki xuba ruwa ki barshi kmar 1 hour sai ki daura Akan wuta ki rufe ki barshi ya dahu sai ki tuka ki rufe ya turarue, kmar na 10 minutes, sai ki ringa diba kina xubawa a leda kina daurewa hr ki gama....
- 2
Zaki jajjaga attaruhu d albasa, d daddawa, sai ki xuba man ja a tukunya kisa albasa idan ta soyu sai ki xuba attaruhu d albasa ki soya kadan sai ki xuba ruwa dai dai bukata kisa maggi da daddawa, kisa soyayyan naman ki ki rufe ta dahu sai ki ringa xuba kuka kina kadawa hr sai yayi kaurin d kike so shikkenan.....
- 3
Idan zanyi miya kuka ina sa tafarnuwa d yaw a gsky sboda yana dadi sosai....
Similar Recipes
More Recipes
-

Tasty Veg Cooking
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

One pot zucchini mushroom pasta
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mark Brummett
-

Black berry Natural Ice-Cream with caramelized Spun-Sugar
Sadhana Mohindra
-

Yunus Pathan
-

Mumeena's Kitchen -

Sana Imran
-

Sumy's delicious
-

Mumeena's Kitchen -

Vidyutaa Kashyap
-

Special fura da nono by s@lma ful@rny
Salma's_delicacies.
-

Herleemah Tijjani Salis















Comments