Jallof rice
Steps
- 1
Yar uwa ki gyara kazarki ki wanke ta da lemon tsami Dan gudun karni.
- 2
Sai ki dauko kwano wankakke ki zuba kazar aciki, ki daka tafarnuwa, danyar citta,curry,oil kadan da unsweetened yoghurt dinki ki zuba akan kazar,ki jujjuya su da kyau har sai komai yabi jikin kazar sai ki barshi yayi marinating for 4 hours.
- 3
Sai samu wata tukunya ki wanke ta da kyau kiyi per boiling din Rice dinki zaki Iya da normal rice ko basmetic rice duk Wanda kike so.
- 4
Sai ki samo wata tukunyar mai tsabta ki zuba oil kadan acikinta ki daura akan wuta bama son mai yayi yawa a jallof din (too much of it is not good for our health) sai ki dauki zuba girfa,masoro, kaninfari acikin tukunyarki da ke kan wuta ki juya da kyau sai ki dauko yankakiyar albasarki wacce kika wanke ta ki zuba acikin tukunyar ki jujjuya sosai har sai ya zama brown.
- 5
Idan albasarki tazama brown sai ki raba ta gida 2,daya ki barshi atukunyar dayar kuma ki barshi a plate.
- 6
Daga nan sai ki dauko kazar nan da kikayi marinating dinta ki zuba acikin tukunyar nan mai albasa aciki sai ki Dan saka ruwa kadan yadda zai dafa kazar ki saka maggi da thyme kadan sai ki barshi kazar ta dahu ruwan ya raku yayi kauri.
- 7
Bayan ruwan yayi kauri sai ki dauko shinkafar da kikayi per boiling dinta ki zuba acikin tukunyar Kazan nan.
- 8
Sai ki dauko wannan brown din albasar da kika barshi a plate sai ki zuba akan shinkafar,(in kina son food colour sai ki dauko ki jika a cup sai ki yaryada akan shinkafaki) ki saka bay leaf dinki da tare da girfa dinki sai ki rufe tukunyar ki rage wutar ki barshi for 5 minute.
- 9
Idan 5 minute din tayi sai ki duba
- 10
Daga nan sai ki kashe wutar girkinki, ki samu farantinki mai tsabta ki ajiye ki dauko tukunyar sai ki kifa akan farantin. shikenan uwar gida sai ci in kina so zaki Iya garnishing da parsley aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Sanuber Ashrafi
-

Francesco
-

Pratikshya Mahapatra
-

Hema Wane
-

Wonton Chips / Wonton Crackers
Pinkblanket's Kitchen
-

Akshita
-

Maggie Conlon
-

Boneless turkey white and dark meat roast
Sarvat Hanif
-

Jalapeno Popper Tater Tot Casserole
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pineapple Sweet Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

Pineapple Sweet and Spicy Barbecue Sauce
Rosanas Ideas
-

TRV Favorite Recipes -

Sangita Jalavadiya
-

tinkerbelle nyawira
-

Geeta Godhiwala
-

Sumy's delicious
-

Tina matta
-

Tastes By Tatas.
-

mmalove
-

Anuj -

HALEEMA ALIYU
-

Shruti Raman( legendet100)














Comments