Jollof spaghetti
#kano state
Steps
- 1
Ayi jajjagen attaruhu and albasa sae ayi chopping albasa,carrot,alayyahu
- 2
Sae ki sa pot naki a wuta ki zuba jajjagen da lil oil da kayan kamshi and dandanon girki ki juya
- 3
Kiyi adding plane ruwa a cikin fried jajjagen ki in ya tafasa sae ki zuba spaghetti ki,carrot, green beans,alayyahu su dahu tare
- 4
In kin kusa saukewa sae ki dauko wannan chopped albasan naki ki zuba a kai ki kara oil kadan ki barshi ya danyi 3_4min sae ki sauke (abinda yasa baa sa oil din a time daya sbd be barin kayan miyan nd abin dandanon girki zama a taliyan but in kika bari a karshe zakiji komi nrml
Similar Recipes
More Recipes
-

Francesco
-

Sarvat Hanif
-

Sienna McCarthy
-

Kipp Clark
-

Cyrus Sifa
-

Kulsoom Bukhari
-

Ryan
-

Lubna’s Kitchen
-

Dr. RAJNI GUPTA
-

Padmini Venkatesan
-

5 Ingredient Oatmeal Peanut Butter Cookies
Gene Johnsen -

Misty Bass
-

Stacey Chinn-VanAntwerp
-

Mike's Meaty Mexican Marinara Sauce
MMOBRIEN
-

Phillip Dietz
-

Rinki das
-

Myriam Lorrain
-

Durreshahwar Khan
-

Afrah's kitchen
-

Gardner Instant Delight Gateau
Amazing Lady ( Grace)
-

Dr. Sharda Sharma
-

Durreshahwar Khan
-

Amcee's Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6373253








Comments