My special awara in cabbage sauce
Yummy yummy😋
Steps
- 1
Bayan kin soya awarar ki saiki ajiye ta agefe
- 2
Ki jajjaga tarugu da tattasai ki yanka cabbage din da albasa,ki jajjaga garlic din hade da ginger ko wanne ki samu mazubi mai tsafta ki zuba su,ki ajiye gefe daya
- 3
Ki samu pan dinki ki zuba mai kamar 2tbsp saiki zuba tarugun da tattasai,inya dan soyu zuwa 2-3min saiki zuba cabbage din da albasa,curry masala,black pepper da maggie
- 4
Saiki dauko soyayyar awarar nan taki,ki juye aciki,ki juya ko ina ya hade,ki rage wuta ki barshi zuwa 3-4 min ki sauke
- 5
Uwargida sai ayi serving me gida
Similar Recipes
More Recipes
-

Jigisha Modi
-

Healthy Tricolour Paneer & Veggie Bread Pockets 🧡🤍💚
Rosalyn John
-

Vermicelli(Seviyan)veg pancake
Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Deepa Rupani
-

Masinde6473
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Zafrani Shemoier Payesh (Saffron Vermicelli Kheer)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Sangita Vyas
-

Natalie Truscello
-

beccajjm
-

⚡Welderwoman⚡
-

Pawon Indo Bule
-

Maryam Ahmad
-

Narinder Singh Masson
-

Beatrice Cheruiyot
-

Bhavna Rathod
-

Priti Singh
-

White rice wit stew nd some agada
nusaybah ahmad
-

samiraAhmad
-

Amisha Chheda
-

Poonam Gupta
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6432743












Comments