Share

Ingredients

  1. Kwakwa
  2. Cucumber
  3. Carrot
  4. Dabino
  5. Apple
  6. Madara ta ruwa
  7. Sugar

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu kwakwar ki ki gogata hakama sauran kayan duk ki gogasu

  2. 2

    Apple shi kuma ke yankashi kanana kanana

  3. 3

    Sai dabino ki bareshi ki cire kwallon sai ki ballashi kamar guda saiki rabashi hudu

  4. 4

    Sai ki samu bowl ki zuba madara ta ruwa kisa sugar dai dai yanda kikeso sai ki kawo kayan da kika goga kizuba cikin madarar

  5. 5

    Sai ki fasa kankara ki saka sai ki ya motsa shi kenan sai sha

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusalma Ibrahim
ummusalma Ibrahim @cook_14306733
on
Zamfara State Gusau

Comments (2)

Similar Recipes