Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Madara
  2. Sugar
  3. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Abubuwan da ake bukata

  2. 2

    Farko xa'a xuba ruwa kadan da sugar a kasko.

  3. 3

    Bayan y tafasa sai a zuba madara.

  4. 4

    Sai ayi ta tukawa bayan t tuku sai a shafa mai a babban faranti a yanka ta yadda ake so

  5. 5

    Aci lfy.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysher Naseer
Aysher Naseer @cook_16588528
on
Kano
😍😻🦋
Read more

Comments

Similar Recipes