Cinnamon rolls

Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine) @cook_13816548
Nigeria

My friends visit inspired me to try out this recipe so that I won’t serve them the usual snacks.Zuwan kawayena ne ya sakani yin wannan cinnamon rolls din din saboda bana so idan abokanayena sun zo na basu abunda aka Saba Ba dawa In baki sun zo

Cinnamon rolls

My friends visit inspired me to try out this recipe so that I won’t serve them the usual snacks.Zuwan kawayena ne ya sakani yin wannan cinnamon rolls din din saboda bana so idan abokanayena sun zo na basu abunda aka Saba Ba dawa In baki sun zo

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Butter
  2. Yeast
  3. Kwai(egg)
  4. Madara na ruwa
  5. Flawa(flour)
  6. Roba(bowl)
  7. Cake mixer
  8. Ruwa mai dumi(warm water)
  9. Salt
  10. Sugar
  11. Vanilla powder/essence

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki jika yeast naki a cikin ruwa mai dumi, sai ki zuba masa sugar a ciki kafin ki bari a gefe Ki dauki buttern ki kiyi melting,sai ki fasa kawai guda daya ki hada da melted butter, ki zuba madaran ruwanki a ciki, sai kiyi mixing da mixer.

  2. 2

    Ki dauko baking powder ki zuba a kan flawan dakika zuba gishiri a ciki, koh ki zuba a kan mixture da kika hada, sai ki danyi whisking kadan, bayan kinyi sai ki zuba flawanki a kan kwabin dakikayi dasu butter.

  3. 3

    Kiyi ta kwabawa da mixer har sai kwabin yayi kyau sosai kafin ki dauko wani roba daban ki shafa mangyada a ciki sai ki zuba kwabin, bayan kin zuba sai ki rufe da transparent foil paper koh wani kyale mai tsafta. Ki ajiye a waje mai dumi zuwa minti 25 koh awa daya, in babu waje mai dumi zaki iya kunna oven naki yayi zafi tukunna sai ki kashe kafin ki ajiye kwabin a cikin oven dinki.

  4. 4

    Bayan ya tashi kwabinki sai ki zuba flour a kan table mai tsafta ko wani wajen da kike amfani da,sai ki zuba kwabinki da ya tashi a kan wannan flour din da kika zuba a kan table, kiyi stretching nashi da rolling pin koh zaki iya amfani da hanunki kiyi stretching amma a hankali zakiyi

  5. 5

    Shape din da zai bayar square shape ne, bayan kin gama sai ki dauko butter, amma wannan karon ba melted butter ba zakiyi using, sai ki shafa buttern ki a kan wannan kwabin, kafin ki dauko garin cinnamon naki kiyi spreading a kai

  6. 6

    Bayan kingama spreading a kai sai kiyi rolling dinshi a hankali yanda zaki samu shape din circle kafin sai ki yanka shi ki ajiye duk wanda kika yanka a gefe

  7. 7

    Kingama yankawa sai ki dauko tray din oven dinki ki shafa masa butter, sai kiyi arranging din cinnamon rolls dinki a kai kafin ki saka a cikin oven

  8. 8

    Bayan cinnamon rolls dinki yayi sai ki fitar kiyi arranging a plate, in kuma kina so zaki fara using caramel syrup kiyi decorating plate dinki koh kuma kiyi using any chocolate of your choice or any other syrup for decoration.sai kiyi arranging din su

  9. 9

    Note:ba dole sai da mixer ba, in baki da mixer zaki iya amfani da hanu ki kwaba

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
on
Nigeria
Part of what makes a great chef is the ability to adapt, cook, and to taste. A great chef will use all their food knowledge, food memories, and senses to work with each ingredient and apply themselves to the dish they are creating. You can send me an email :shahameed96@yahoo.com
Read more

Comments

Similar Recipes