Dafadukan wake d shinkafa by s@lma ful@rny
Steps
- 1
Zaki wanke wake, kisa a tukunya kisa ruwa kisa a wuta yaita dahuwa har sai y dahu sosai
- 2
Zaki jajjaga attaruhu d albasa d garlic xaki xuba a cikin waken ki kisa soyayyan manja d maggi curry kisa ruwa dai dai yadda xai dafa shinkafan ki rufe idan y tafasa sai ki wanke shinkafa ki xuba sai ki xuba soyayyan nama ko kifi ki rufe...
- 3
Zaki yayyanka alayyahu d albasa ki wanke d salt kadan...
- 4
Zaki duba shinkafan ki idan ya dahu sai ki xuba alayyahu d albasa ki rufe ki kashe wuta tiririn zai dafa shi...
- 5
Shikkenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Instant Paddu/Paniyaram/Appe/Suji Appe
Ameya Bhat
-

Shilpa Shah
-

Ameya Bhat
-

Sampada Shrungarpure
-

Vidyutaa Kashyap
-

Persian Bereshtook (Chickpea Flour Sweet) with Chocolate
Fateme Persian Kitchen
-

Sarvat Hanif
-

🌶️ Chatpata Chicken Kaleji Masala
Khanfaiziya5 -

Blueberry, Almond and Lemon Cake
Ricardo
-

Japanese Pork Cutlet (Tonkatsu)
Mogco Tokyo
-

Chicken and Eggs Bowl (Oyakodon)
Mogco Tokyo
-

Yummy Plus (YouTube)
-

purple_acied
-

fenway
-

Shruti Raman( legendet100)
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Yummy Plus (YouTube)
-

Petra Malá -

Carenny Kellitu
-

Chef Fasma
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Bitterleaf Soup and pounded yam
Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

charity
-

Farfesun kayan ciki by s@lma ful@rny..
Salma's_delicacies.







Comments