Farfesun kayan ciki by s@lma ful@rny..
Steps
- 1
Zaki wanke kayan ciki tass kisa a tukunya kisa ruwa ki tafasa shi sai ki sauke ki kara wanke wa ki tsane...
- 2
Xaji jajjaga attaruhu d albasa d garlic ki xuba cikin tukunya kisa maggi curry ki juye kayan ciki a cikin kayan miyanki ki rufe yaita dahuwa sosai har sai ya dahu yayi laushi sosai sai ki yayyanka albasa ki xuba kisa curry leaf ki sauke...
- 3
Xaki ga bance kisa mai ba...kayan ciki yana d mai a jikinsa idan kika duba hoton xakiga mai har yayi yawa a ciki duk da bansa man ba dan hka kayan ciki baya bukatan mai
- 4
Ready to eat
Similar Recipes
More Recipes
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Deepti Johri
-

Muniswari.G
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Bee Vinitra
-

Swati Sheth
-

Foram C. Virani
-

Prachi Maheshwari
-

Jibita Khanna
-

Japanese Pork Cutlet (Tonkatsu)
Mogco Tokyo
-

Chicken and Eggs Bowl (Oyakodon)
Mogco Tokyo
-

Yummy Plus (YouTube)
-

purple_acied
-

fenway
-

Dafadukan wake d shinkafa by s@lma ful@rny
Salma's_delicacies.
-

Chef Fasma
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Bitterleaf Soup and pounded yam
Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

charity
-

Oluwatomisin Alice
-

Chef Fasma
-

Chicken and Eggs Bowl (Oyakodon)
Mogco Tokyo
-

Nike Kemmy
-

Ummu Asmau
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6446398







Comments