Steps
- 1
Pizza dough. Ki samu cup ki jiga yeast dinki da ruwan dumi.sai ki dauko kwano zuba flour dinki da little salt sai wannan unsweetened yoghurt din nan tare da yeast din duk ki juya sosai.
- 2
Kasamu blander kisaka garlic,citta danya,albasa duk Kiyi blending dinsu,ki daura kan wuta har sai ruwan ciki ya tsotse
- 3
Sai ki saka tumatir din laida kadan acikin tukunyar har sai sun kame jikinsu babu alamar ruwa.
- 4
Ki dauka pizza dough dinki kiyi round shape sai ki dauko hadin tumatir dinnan ki shafe akan dough dinki saiki gutsura cheese dinki akai da duk abinda kike so kisaka Dan garnishing.
- 5
Shikenan sai ki gasa a oven.
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Trisha Noble
-

Mogco Tokyo
-

Jay’s Brown Butter and Toffee Chocolate Chip Cookies
Justin Alston
-

Justin Alston
-

Sausage and Peppers (Cajun) over Penne
Amelia Erbe
-

A Chef and A Mom
-

Soujanya Gembali
-

shruti goyal
-

Ummu Asmau -

Fateen
-

Fateen
-

Fateen
-

Fateen
-

Fateen
-

Fateen







Comments