Faten tsakin shinkafa
Steps
- 1
Zaki yanka alayyahu sai ki wanke ki aje gefe
- 2
Zaki jajjaga kayan miya tarugu da tattasai
- 3
Sai ki zuba cikin tukunya ki zuba ruwa da maggi da gishiri da mai ki rufe ya safaso
- 4
Sai ki zuba tsakin shinkafar kimotsa
- 5
Idanya kusa da huwa sai ki zuba alayyahu ki rufe tukunyar ya sulala
- 6
Enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

The Ghost Chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

⚡Welderwoman⚡
-

Dionna Dawn
-

SANCHEZ
-

Chizzy's Fingers Abjmum18
-

Maryam Ahmad
-

Fatima Ummi Tunau
-

Maryam Ahmad
-

sadywise kitchen
-

Maryam Ahmad
-

teema habeeb
-

sadywise kitchen
-

teema habeeb
-

teema habeeb
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6460839






Comments