Shinkafa da wake
Steps
- 1
Dafarko zakisa ruwanki a tukunya idan yatafasa seaki zuba gishiri da wakenki Wanda kika riga kika gyarashi,seaki barshi yay laushi sannan ki wanke shinkafa ki zuba ki kawo idan sun dahu yadda kikeso seaki tace kimaidasu kan wuta domin su turara kijuye a food flask shikenan.
- 2
Dafarko zaki wanke salad dinki da gishiri sannan ki yanka,seaki dauki tumatur da albasarki da cucumber duo suma ki wanke da gishiri sannan ki yanka su saiki aje agefe guda kirufe.
- 3
Dafarko zaki gyara wakenki ki wanke kibayar a markado miki seaki tace ki Dora kullin akan wuta seakibarshi harsea yatafasa dazarar yafara kumfa seaki ringa zuba ruwan tsaminki kadan kadan zakiga tafara tasowa zata hadea jikinta a sannan seaki zuba atturunki da albasa,idan tagama curewa seaki kwasheta a farin kyallenki mea tsafta ki kulleta sosea yadda zata tsane,idanta tsane seaki yayyenkata da wuqa deadea girman da kk so sannan kisata aruwan maggi da gishiri seaki soya karki cika mata wuta.
- 4
Yanzu shinkafarki tahadu sea ki sa mai da maggi da yaji da kayan hadinki kici
Similar Recipes
More Recipes
-

Janet Bacon's Baked Spaghetti Sauce
Bob Barker
-

Persian Torshe Shami (Sour Shami from Gilan)
Fateme Persian Kitchen
-

John Carroll
-

John Carroll
-

ZMA
-

Lubna’s Kitchen
-

Chutney sandwiches, tri colour nutrition
Nargis shaikh Shaukat
-

Jibita Khanna
-

Mediterranean Chicken and Rice
John Carroll
-

Surekha Dongargaonkar
-

Mogco Tokyo
-

Chef Bryce
-

Cori Gladden
-

My Grilling Spot
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

HUSNA
-

Rahma saad -

HUSNA
-

Chima baby (Abujamum)
-

stellagodstime Abj. Mom
-

hbogner15
-

Mumeena's Kitchen -

Ramcy Alfa
-

ditijjerni96(k T A)
-

lydia Omo(Abujamom)




Comments