Steps
- 1
Ki jika geronki da daddare, sai ki nika da safe kafin kiyi anfani dashi.
- 2
Bayan kin markado sai kisa yeast ki juya kisa a rana ki barshi ya tashi.
- 3
Bayan ya tashi sai ki sa karkashi da yar flour ki juya kisa salt da baking powder ki barshi na minti 5 sai kisa dan ruwa ki sake juyawa ki dora tandar wainarki ki toya ta.
- 4
Bayan kin toya ki samu kulikulinki kisa kayan dandano ki daka sai ki Barbada akan wainar ki sa yankakkiyar albasa da tumatur sai aci a dan saka mai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Sandra
-

Simple Creamy Chicken and Rice GF
Dan Flynn
-

Harshitha Gurukumar
-

Emryson's Kitchen
-

Brown Sugar Glazed Red Potatoes#festivecontest nairobieast
Catherine Njoki
-

sapeena's cuisine
-

sapeena's cuisine
-

Nurse vanilla cake#festivecontest nairobieast#authorsmarathon
Catherine Njoki
-

Payal Saha
-

Simplest Salad Recipe In Two Easy Steps
Chef Uwani.
-

Harshitha Gurukumar
-

Pratyusha Mehta









Comments