Steps
- 1
Da farko nasa mince meat a pot da ruwan jikin sa ya tsotse sai nasa mai da maggi da attaruhu da spices saina soya,sai na ajje aside
- 2
Saina zuba mai a pot na soya dede man da zansa a shinkafata,saina wanke shinkafata na zuba na soya
- 3
Sai na samu bowl na zuba cinnamon,black pepper da dark soy sauce na juya na zuba a cikin soyayyiyar shikafata saina zuba zakiga shinkafar tayi dark
- 4
Sai na kawo ruwan dumi na zuba a kan shinkafar,nasa maggi da spices na kawo mince meat dina na zuba a kai sai na rufe pot din
- 5
Kafin shinkafata ta dahu saina wanke carrot,red,yellow and green pepper na sai na zuba tare da corn maize saina rufe suka dahu na sauke
- 6
Enjoy..
Similar Recipes
More Recipes
-

Aruna Thapar
-

Beena Radia
-

Greek Yogurt a la "Ballaststoff" :)
Ulla Lavina
-

Gary Waite
-

Darshana Patel
-

Yadnya Desai
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Deepa Rupani
-

Heena Jani
-

Dan Flynn
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cori Gladden
-

Blair Webster-Urton
-

Edgar Ruiz -

Ayie's Tasty 'N' Bellefull. (Abujamoms 91)
-

Nilu Rastogi
-

sumshad -

Betty
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Butter naan with Paneer Makhni
Reena Andavarapu
-

Sk.Fakhruddin -

Jellof macaroni with spaghetti
Zahal_treats
-

Zeesag Kitchen





Comments