Steps
- 1
Zaki wanke grinded rice sai ki tsane ruwan xaki samu pot kisa murfi aciki da ruwa
- 2
Zaki samu buhu ki wanke kiyanka girman yanda kikeso sai kisa grinded rice aciki kisa acikin pot kiyi steaming dinshi na 2mins
- 3
Zakiyi blending scotch bonnet, red pepper and onion sai ki yanka alayyaho
- 4
Zaki samu roba kisa rice din aciki sai ki zuba kayan miya da kikayi blending da alayyaho,Maggie and salt sai ki juya sosai ki mayar kan wuta
- 5
Zaki samu pot kisa oil da slice onion,sai ki daka groundnut kisa acikin oil din ki soya har yayi golden brown sai ki sauke
- 6
In dambun yayi sai ki zuba aroba kisa oil da kika soya da groundnut ki juya sosai
- 7
Enjoyed
Similar Recipes
More Recipes
-

Bianca Mwale
-

Pratikshya Mahapatra
-

Barnali Debdas
-

Durreshahwar Khan
-

wingmaster835
-

Archana Agrawal
-

Corn 🌽 Capsicum 🫑 Cheesy Toast
Bina Anjaria
-

Nutan Shah
-

Bina Anjaria
-

Dan Flynn
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Cori Gladden
-

Blair Webster-Urton
-

Edgar Ruiz -

Minno's Cook
-

Party Jollof rice and fried rice
Homemealss Catering Services.
-

mariya Mukhtar shehu -

Edgar Ruiz -

Edgar Ruiz -

Sam Meadley
-

Edgar Ruiz -

Homemealss Catering Services.
-

Edgar Ruiz -

Fried chicken with sweet and spicy dip
HALIMA MU'AZU aka Ummeetah
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6552919







Comments