Moimoi da mai da yaji
Steps
- 1
Ki jika wake da ruwa idan ya jiku ki surfa ki wanke ki cire dattin tas
- 2
Ki gyara tattasai attaruhu da albasa ki zuba akai ki markada a blender ko kikai markade
- 3
Amma kar su cika miki ruwa kafin akawo kin daura ruwa zafi ana kawo wa ki zuba salt da ajino kisa mangyada kisa ruwan dumi kadan ki gauraya
- 4
Sai ki kukkula a leda ki sa a cikin ruwan zafin ki rufe
- 5
Zaki ji kamshi ya cika maki kitchen kuma zaki ga alalen yabar jikin ledan.alaman ya nuna
- 6
Sai ki.bare a tray kisa mangyada ki barbada yaji
Similar Recipes
More Recipes
-

Bethica Das
-

Tasty Delicious Healthy Creamy Sabudana Payasam
Krishna Biswas
-

Sangita Vyas
-

Darshana Patel
-

Pragati Hakim
-

Very Versatile Cooked Mince & Onion
Hiroko Liston
-

Quick & Easy Macaroni Beef Mince
Hiroko Liston
-

5-Ingredient Skillet Breakfast Casserole
Christina Landers Thompson
-

Rewwdog
-

lyannev1991
-

skunkmonkey101
-

Jay Kramer -

Shreya Mukherjee
-

Mohor Sen
-

Zeenah Isa Gumel
-

Rupali Kolvekar
-

fulany’s kitchen -

Rice and stew with irish sauce and pap
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Samira Abubakar
-

Roopal Mandavia
-

Aisha Mustapha Maina
-

Bindiya Bhagnani
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6604377









Comments