Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1Butter
  2. 3Egg
  3. 2 cupFulawa
  4. Sugar HP/cup
  5. Flavour tea spn
  6. Coco powder 1spn

Cooking Instructions

  1. 1

    Kiyi mix sugar da butter sai kiyi add egg,ki ci gaba da mix nasu

  2. 2

    Ki tan kadi fulawarki ki zuba kisa flavour ki kara mix

  3. 3

    Sai ki raba shi gida 2,daya kisa coco powder ki kara mix

  4. 4

    Ki dauko baking try ki Shafa butter sai ki fara zuba na farko sai ki dauko na biyu mai coco powder ki zuba akai kisa wani stick ki ja layi shine wanan ship din zai fita

  5. 5

    Sai kiyi baking zuwa 20 minutes

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
samiraAhmad
samiraAhmad @cook_12641685
on
Abuja
2 /1/1990
Read more

Comments (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
samiraAhmad kwana 2 mundena ganin zaffafan girkin ki, gashi muna jin dadin kalollin abinchinki, dafatar zaki cigaba dayimana posting.

Similar Recipes