Kunun kanwa

samiraAhmad @cook_12641685
Cooking Instructions
- 1
Dafarko zaki gyara giranki ki wanki sai kisa kayan kamshi ki kai niga
- 2
Bayan kin kika sai ki tace ki barsa ya kwanta
- 3
Sai ki kika kanwa aruwa
- 4
Ki daura Ruwa awuta ya tafasa sai ki dai bo gasarar ki dama da ruwan kanwa ki zuba akan ruwan zafi ki jujuya kisa sugar da flavour
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6606270
Comments