Miyar kuka da bushashen kifi
#Abuja . Loving miyar kuka
Steps
- 1
Ki tafasa namanki da maggi da albasa ki ajiye gefe. Sai ki wanke kifinki da gishiri shima ki ajiye shi.Sai kiyi jajjagenki na tattasai da tarugu da albasa, ki ajiyeta gefe. Sai ki dora tukunyarki a Wuta. Ki zuba manja da albasa.
- 2
Daga nan sai ki zuba daddawarki da jajjagenki da crapish. Kina juyawa kaman minti biyar.
- 3
Sannan ki dauko tapashenki na nama ki zuba da kifinki da kika riga kika gyara. Ki zuba garin citta, da kanunfari da maggi. Ki tsaida ruwa Ki barshi yadan sulala kaman minti goma sha biyar.
- 4
Zakiji kitchen dinki hatta gidan ya Dau wani kamshi mai dadi. Sai ki cire namanki daga cikin ruwan Miyar ki ajiye sai ki dauko kukarki tankadadda sai ki fara zubawa a hankali kina burga ta da maburgi Ko whiskers ( abin kada Kwai Na Turawa har miyarki tayi kaurin da kikeso. Ki juye namanki cikin miyar. Ki Barta tayi kaman minti biyar sai ki kashe wutar. Aci da kowane irin tuwo. Aci lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Mayflower
-

Aaliv Ladoo - Garden Cress Seeds Ladoo
Surekha Dongargaonkar
-

skunkmonkey101
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

Nutan Shah
-

Kulsoom Bukhari
-

Maggie Conlon
-

Non-Fried Egg Yolk & Veggies Pakora
Uzma Syed
-

Pragati Hakim
-

jessicadpaxton
-

jessicadpaxton
-

Grilled Chicken Bacon Ranch salad pizza
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jalapeno Steak King's Hawaiian
Christin -

Linda Jazz
-

Lilian eyan -

Kanika Gera
-

jessicadpaxton
-

Grilled Chicken Bacon Ranch salad pizza
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Coleslaw Salad with Plantain and Meat
Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

Sommy -

Amazing Lady ( Grace)
-

Zahal_treats
-

Nafisah Hadi Amin







Comments