Tuwon semo miyar ganyi da ganda

Tuwon semo miyar ganyi da ganda
Steps
- 1
Zakiyi tuwon semo dinki idan kikayi rudee aciki zaki sa butter kadan da kanwa kadan ki bari ya dahu sosai sai ki tuka ki kwashi shi
- 2
Sai ki zo ki hada miyar alayahun ki zaki gyara shi tare da water leaf da albasa ki wanki ki gyara ki ajiye a gife
- 3
Sai ki zo ki gyara gandar ki idan ta dahu sai kiyankata into small pieces
- 4
Sai ki jajjaga ataruhun ki da al asa ki soyashi da manja da su maggi da kayan kamsh
- 5
Sai ki zyba gandar acikk ya ki ma soyuw
- 6
Sai ki zuba kayan ganyanki ya dan turaru kadqn
- 7
Saiki sauki ready to eat
Similar Recipes
More Recipes
-

Deepa Rupani
-

Kulsoom Bukhari
-

Palak Paneer Paratha (Cottage cheese stuffed Spinach Flatbread)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Jhansi
-

Instant Paddu/Paniyaram/Appe/Suji Appe
Ameya Bhat
-

Shilpa Shah
-

Ameya Bhat
-

Sampada Shrungarpure
-

Vidyutaa Kashyap
-

jessicadpaxton
-

jessicadpaxton
-

Grilled Chicken Bacon Ranch salad pizza
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jalapeno Steak King's Hawaiian
Christin -

Christmas cookies #christmas revival
Nyambura Mukururi
-

Amierah S-Man
-

Ayie's Tasty 'N' Bellefull. (Abujamoms 91)
-

Ayie's Tasty 'N' Bellefull. (Abujamoms 91)
-

Breakfast idea dankali da kwai🤗
Princess Amrah
-

Sana Tungekar
-

Amazing Lady ( Grace)
-

Bailey's Irish cream cheesecake
Samanthaj










Comments