Steps
- 1
Ki surfa wake ki wanke kicire dusan ki yayyanka albasa isashshe saboda kamshi
- 2
Ki wanke tattasai da attarugu kixuba akai anika yayi laushi kuma kar a zuga ruwa
- 3
Idan ankawo ki bugashi sosai kisa salt da onga kifasa egg ki kara bugawa egg yanasa shi yayi puf puf neh Amman ra'ayi neh
- 4
Ki daura mai yayi zafi kifara suya kar a cika wuta cikin zai kasance danye bayan kuma ya soyu
Similar Recipes
More Recipes
-

Alan Bacho
-

Brandon W. -

Slow Cooker Sesame Ginger Beef
Kendall Sampson -

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Bethica Das
-

Shital Jataniya
-

Sanuber Ashrafi
-

Kipp Clark
-

summerplace
-

Boca de Fogo
-

summerplace
-

Boca Brad -

Maryam Alhaji Garba
-

Boca de Fogo
-

jyoti mittal
-

Reena Andavarapu
-

Ummusumy
-

Ummusumy
-

Leena Mehta
-

Carnice Dianne
-

Sonam Narang
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6640016











Comments