Tuwon masara da miyan busheshen kubaiwa
Steps
- 1
Ki daura Ruwan tuwo inya tafasa sai kiyi targenki inya nuna sai ki tuka Tuwon masaran in ya nuna sai ki kwashe
- 2
MIYA:ki Fara da dafa waken miyan sai ki zuba attarugunki da citta da Manja ki barsu su tafasa daganan sai ki zuba daddawan sai ki kada kubewar da Kanwa da karshe sai kisa Maggi Domin yayi dadi shikenan yayi
Similar Recipes
More Recipes
-

Rumana Irfan
-

Rumana Irfan
-

Sarvat Hanif
-

Tom Jacobs -

Elyse Rose
-

Jowar Flour Chakali - Sorghum Flour Instant Chakali
Surekha Dongargaonkar
-

Crumbs & Chaos
-

Shari Meyer
-

CookingWithCuda
-

Emily Hayes
-

Debbi Letot -

meh503
-

Zahal_treats
-

Meenat Kitchen
-

Abdallah Kun -

Vero Akinyi
-

Meenat Kitchen
-

Chef Fasma
-

Vero Akinyi
-

Chef Fasma
-

Husna kubau
-

Utiya Bello
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6661027










Comments