Danbun masara
Steps
- 1
Ki samu tsakin masara ki wanke dusar ta fita saiki Dora ruwa a wuta idan ya tafasa ki Dora steamer ko colander karfe bata roba ba, ki rufe yanda turiri bazai dunga fita ba ki kuma zuba zogale aciki amma ki tabbata kin tsinkesa kin gyara.
- 2
Kibasa kamar minti 15 saiki sauke kisa masa mai ki jjaga attarugu ki zuba ki yanka albasa ki zuba kisa maggi ki maidashi cikin steamer ki rufe yakarasa dahuwa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Heena Jani
-

Greek yoghurt sauce (for kebabs)
Kipp Clark
-

Chef Rena
-

Namakpare/ Namak Pare (khasta Nimki For Travel)
Navnita Jaiswal
-

culinarycubit
-

CookingWithCuda
-

Emily Hayes
-

Debbi Letot -

meh503
-

Meenat Kitchen
-

Zahal_treats
-

Meenat Kitchen
-

Abdallah Kun -

Vero Akinyi
-

Tuwon masara da miyan busheshen kubaiwa
Khadija MBello
-

Chef Fasma
-

Vero Akinyi
-

Chef Fasma
-

Husna kubau
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6661055












Comments