Steps
- 1
Da farko ki tafasa ruwa ki zubawa bussashen kifi idan ya juku ki wanke sa ki gyara, sannan ki Dora ruwa a wuta idan yatafasa ki Dora masa steamer,
- 2
Ki samu cuscus kisa masa ruwan dumi kadan kisa masa bussashen kifi ki da kija gyara kisa albasa ki jajjaga attarugu kisa, kisa maggi da gishiri ga carrots da peas da mai da curry ki zuba gaba daya kayan hadin waje daya tare da cuscus din sannann ki zuba a steamer.
- 3
Kiyi steaming dinsa harsai carrots da peas da albasa sun dahu sannan ki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Healthy Ragi Thalipith moms Special
Shobha Deshmukh
-

Cluelesskitty
-

Bukharicooking vlogs
-

Swati Sheth
-

Hetal Poonjani
-

Mom’s Special Dudhi Kadhi – Light & Comforting Gujarati Delight
Krishna Dholakia
-

ifuchi
-

Rainy Krishnan
-

chef Nidhi Bole
-

CookingWithCuda
-

Emily Hayes
-

Debbi Letot -

meh503
-

Ayie's Tasty 'N' Bellefull. (Abujamoms 91)
-

Husna kubau
-

Fruit platter #christmas revival
Nyambura Mukururi
-

Meenat Kitchen
-

Zahal_treats
-

Abdallah Kun -

Vero Akinyi
-

Meenat Kitchen
-

Tuwon masara da miyan busheshen kubaiwa
Khadija MBello
-

Chef Fasma
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6661007








Comments