Steps
- 1
Dafarko na wanke wakena na cire duk datti da stones din ciki na bayar akaimin markade.
- 2
Bayan ankawo na zuba palm oil dina na jiya, sbd karyaimin bori, in yahau wuta, kuma immediately after ankawo markade ake tacewa ba'a bari sbd zai lalace ita awara bata jira.
- 3
After na tace na dorata a wuta.
- 4
Gatanan ta kumburo tanaso ta tafasa.
- 5
A time din data dakko tafasa sai nasa mata vinegar sbd inasonta da laushi, shiyasa ban bari ta tafasoba, ko kisa ruwan tsami shine zaki jita da laushi, amma alum yana sata tauri.
- 6
Ina qara adding vinegar dina tana hada jikinta, zakiga ruwan yai fari like this.
- 7
Saina dinga debota ina zubawa a collender, ina adding attaruhu da albasa na danai greating.
- 8
Nan nagama zubawa, na dagata ruwan ya zube, ina kuma motsa gefenta danta hada jikinta.
- 9
Nadansa rubber flats na dannata kadan amma na batta ta tsane.
- 10
After 15mnts na juyeta kartai tauri.
- 11
Ina yankata.
- 12
Gata anan ma.
- 13
Inasonta da tudu dan tafi dadi.
- 14
My cut design.
- 15
Nasamu wani conterner na zuba ruwa 2cups nasa salt.
- 16
Nai adding maggi ma na juya.
- 17
Na juye ruwan maggi da gishirina a tukunya na zuba awarata na dafata for just 10mnts, sbd inason su fita sosai aji taste dinsu.
- 18
After 10mnts nasauke.
- 19
Ready to frying
- 20
Na soyata.
- 21
Na zuba mai da wannan ingredients dinnawa da ruwa kadan na soyasu kadan, sannan na zuba awarata na rage wuta, after 2 mnts na juya sosai na sauke, akwai dadi sosai ga duk wanda ya gwada.
- 22
Yummy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Jhatpat Street Styled Sabji-Paneer Gotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Nikita Singhal
-

ZMA
-

chef Nidhi Bole
-

Sarvat Hanif
-

Sarvat Hanif
-

Lower Carb Chocolate Coconut Protein Balls
StephieCanCook
-

Panta Bhaat (Leftover Fermented Rice) with Daler Bora
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Jibita Khanna
-

Kat
-

Chinese BBQ Ground Beef & Rice
jason williams
-

Kat
-

My Grilling Spot
-

Lick Fingers (Abj Moms)
-

maryam matori -

Eghrujakpo Rita Brown
-

Fatima Ibrahim
-

shimi
-

Mogco Tokyo
-

Hiroko Liston
-

Kat
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston




























Comments