Steps
- 1
Ki gyara wanken ki cire datti da duwatsu ki wanke ki kai markade. Bayan an markada seki tace ki dora akan wuta
- 2
Idan ya tafaso ki zuba ruwan tsami saboda tai taushi, zaki ga awaran ta taso sama seki kwashe ki zuba a abun tata ki bari ruwan ya fara tsanewa seki zuba attarugu da albasan da kikai grating ki kara daure ki barshi ya tsane. Idan ruwan ya tsane seki yayyanka shape din da kike so
- 3
Ki zuba mai a kwanon suya ki dora akan wuta, in yai zafi seki dauko awaran ki soya
- 4
Zaki iya ci da yaji
Similar Recipes
More Recipes
-

Amanda Mayumi
-

Amanda Mayumi
-

Barnali Debdas
-

Crispy Garlic and Herb Air-fryer Potatoes
Bianca Mwale
-

Bhetki Mach’r Kochuri o Doi Alu Dum Thakurbarir style
Madhumita Bishnu
-

Hetal Poonjani
-

Zesty Pomegranate & Guava Fruit chaat
Sudha Agrawal
-

Tina
-

Kshama's Kitchen
-

Yadnya Desai
-

Christina
-

jason williams
-

Fried tofu, onions and chillies in bean sauce #Vegan#
Eat Whole 2 Thrive
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Dan Flynn
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Nayan
-

Rohit Sukhija
-

Miss Sally
-

rahu kumar -

Rashika Arora
-

Zarna B V
-

Fried awara with sauce and cabbage
Haneefa Usman -

Lydia -

Bread -Sausage rolls#author marathon
Shelmith Weru



Comments