Home made suya

Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
Indai kuka gwada wannan.....sai naji daga gareku dai
Home made suya
Indai kuka gwada wannan.....sai naji daga gareku dai
Steps
- 1
Da farko xaki yanka danyen naman ki kanana,sai ki daura mai a wuta ki zuba yankaken albasa idan wuta yadan ratsa albasan ma'ana albasar ya fara kaman nuna sai ki juye namanki ciki,ki gauraya kisa masa seasonings little masoro sai yajinki ki rufe ki barsa kinsan jikin nama nada ruwa zai nunar dashi..idan kika duba yayi sai ki nemi plate ko takardan masu nama ki juye kin san dai komai na gida yafi enjoy!!
Similar Recipes
More Recipes
-

Swaminathan.V
-

Swaminathan.V
-

Bina Anjaria
-

Bianca Mwale
-

Mridula Srivastava
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Padmini Venkatesan
-

Shilpa Shah
-

Pinkblanket's Kitchen
-

SirBakes-A-Lot101
-

Jeanne Sutton
-

FamilyOf8
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Abbimc
-

Bibhasini Patra
-

Preeti Garg -

Chef Loloh
-

Preeti Garg -

nusaybah ahmad
-

Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

LOVETH VIRE
-

Chicken Tikka n Fries#authours marathon
Navinder Kaur
-

Pineapple Scrabbled Eggs Indomie
Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6699280



Comments