Awara da yaji

#kanostate, try this awara da yaji musamman yajin da yaji maggi hmmm ba magana.
Steps
- 1
Dafarko zaki gyara wake kibada a markado maki,sanann Lisa matacin koko ki tace, ki dauki taceccen ki Dora a wuta kisa maggi da salt ki rufe ki jira ya tafasa.
- 2
A gefe kuma ki jika Dan tsami bamai yawaba da ruwa ki Kira tafasar awararki, idan ta tafaso ki zuba mata Dan tsami zakiga tana curewa guri daya da kanta, idan kinga ta kuma tafasa bata kure waje dayaba to ki Dan kara ruwan Dan tsami kadan, zakiga ruwan yakoma kamar ruwan famfo Dan haske ita kuma awarar ta cure waje daya.
- 3
Saiki rufe kibarta ta sake tafasowa kamar na minti 10 saiki sauke ki tace a matacin koko amma ba'a matsewa a haka zaki barta saidai ki daure bakin matacin kawai,
- 4
Bayan yan mintina zakiga tadaian digar ruwa saiki bude kisa a tire ki yanka yanda kikeso saiki sawa ruwa maggi da gishiri ki sake maida awarar a ciki saiki bata yan mintuna ki Dora mai a wuta ki soya sannan kisa yaji kici dadinki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Brad's Pork Carnitas Grilled Burritos with Avocado Salsa
wingmaster835
-

Cluster beans (Kothavarankaai) vaththal kuzhambu
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Insalata Caprese (Caprese Salad)
Jibita Khanna
-

Maggie Conlon
-

cindybear
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Jeanne Sutton
-

FamilyOf8
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Khady’s kitchen
-

HallieGeeCooks
-

Sou
-

Jyoti Harisinghani
-

My soft chafati with chicken sauce
Ummu Sulaymah
-

Rutika Dubey
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

Meenat Kitchen
-

olly84








Comments