Fried chicken

#kanostate, kaza akwai dadi musamman idan ka sarrafata yanayi mai gamsarwa.
Fried chicken
#kanostate, kaza akwai dadi musamman idan ka sarrafata yanayi mai gamsarwa.
Steps
- 1
Dafarko ki wanke kazarki ki yanka kiyi marinating kisa masa black pappe, maggi,soy souce, garlic and ginger.
- 2
Sannan ki samu flour kisa mata red chilli,black pappe, maggi salt coriander. Saiki jujjasu su juyu. Sannan ki kada kwai.
- 3
Saiki dauko naman ki saka a flour sannan ruwan kwai sannan ki sake maidawa flour saikuma kixo ki Dora mai a wuta idan yayi zafi ki soya harsai yayi golden brown saiki kwashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sparkling Pomegranate Fizz Anaar Soda
Rumana Irfan
-

ShaiLeeds
-

cudi
-

Sarvat Hanif
-

Sticky Miso Salmon with Sesame Greens & Edamame Rice
Mark Baldwin
-

Krishna Dholakia
-

Curried Turkey Pie with Squash Mash
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Sanuber Ashrafi
-

Autumn Spiced Soft Cinnamon Rolls
Crumbs & Chaos
-

Jeanne Sutton
-

FamilyOf8
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Meenah's Cuisine -

Dabaihalima
-

Living Without A Gallbladder
-

Sukanya Chakraborty
-

Amierah S-Man
-

mejwanirecipes
-

Meenat Kitchen
-

Becky
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)






Comments