Awara mai tarugu da albasa
Steps
- 1
Firstly zaki wanke waken awara ki Gyara da kyau a markado ki tace ki aza a wuta
- 2
Idan ya tafaso kisa ruwan yami ko alif
- 3
Har sai ya hade wuri daya yayi gumba
- 4
Saiki kwashe a buhu ko abun taci sai ruwa sun fita saiki yanka
- 5
Ki jika ruwan magi da gishiri(kadan)saiki sa a awarar
- 6
Ki aza mai a wuta ki soya
- 7
Ki jajjaga albasa da tarugu kida a mai da Dan magi ki jujjuya kisa a awar
Similar Recipes
More Recipes
-

pinal Patel
-

Baingan Ki Kadhi (Eggplant in Yogurt Sauce)
Bethica Das
-

Beena Radia
-

Laju Gehani
-

Plastic Chutney (Bengali Raw Papaya Chutney)
Deepa Rupani
-

Bethica Das
-

Christina T
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Jeanne Sutton
-

FamilyOf8
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

DragonsNeedToEat
-

Jahun's Delicacies
-

Living Without A Gallbladder
-

Crunchy rum flavoured chinchin
Nkeiruka Obiageri Obiagwu
-

mariya Mukhtar shehu -

Ayshameen
-

Zahal_treats
-

Ayshameen
-

Princess Amrah
-

Ummu Ammar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6702212






Comments