Tuwon shinkafa miyar danyen karkashi
Steps
- 1
Azuba ruwa a tukunya idan ya tafasa a wanke shinkafar tuwo a zuba abarshi ya dahu sosai sai a tuka ya kara turara sai a kwace a malmala.
- 2
Awanke nama a daura a wuta a zuba magi da albasa ya turara a saka soyyayyen manja da daddawa,attruhu a bar shi ya dahu a kasa magi,gishiri in sun dahu a kawo tsaftattcen karkashi a zuba a saka kanwa kadan inyayi a sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Valentine's Sugar Cookies (Soft & Chewy)
Hope Brincat
-

Hope Brincat
-

Soft and Chewy Christmas Sprinkle Sugar Cookies
Hope Brincat
-

Nana Aliyu
-

Madhumita Bishnu
-

Shivani gori
-

Hope Brincat
-

Prachi Phadke Puranik
-

Uzma Syed
-

ldscorpio1
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Joseph Hoffman
-

Living Without A Gallbladder
-

Larry Page
-

Gluten free Cinnamon Toast Crunch cereal
Ant Michael
-

rukayya habib
-

Fatima Ibrahim
-

rukayya habib
-

rukayya habib
-

Faffesun kayan ciki da daddawa
rukayya habib
-

rukayya habib
-

skunkmonkey101
-

jglehenbauer
-

Joseph Hoffman
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6702789







Comments