Amla da miyar kubewa da stew
My hubby really love it..
Steps
- 1
Ki tafasa ruwan zafi ki tuka garin amala sai ki xuba ruwan zafi ya sulala sai ki kwashi a leda...
- 2
Ki samu ruwan nama sai ki zuba daddawa ki barshi ya tafasa sai ki yanka kubewa ko ki gurza ta sai ki zuba kanwa kadan sai ki zuba kubawa ki barta ta dahu sai ki sauke..
- 3
Stew ki wanke nama ki zuba a tukunya sai ki zuba albasa kayan kamshi da maggi indan ya dahu sai ki zuba mai a pan ki soya nama sama sama sai ki zuba markadaden kayan miya sai zuba kara maggi kibashi har ya soyu..serve da amala
Similar Recipes
More Recipes
-

ifuchi
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Sarvat Hanif
-

Madhumita Bishnu
-

Jigisha Modi
-

Jacqueline
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Spaghetti & meatball birdsnest bites
kanisuroll
-

Brenda M. Castillo
-

Hindus kitchen
-

Amierah S-Man
-

fabacake_n_treats -

Hindus kitchen
-

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

fabacake_n_treats -

fabacake_n_treats -

Tbone Steak (simple and delicious)
Kezia's Kitchen 👩🍳
-

fabacake_n_treats -

hauwa Yarai
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6742415













Comments