Steps
- 1
Zaki samu ruwan d'umi sai ki sanya yeast a ciki tare da sugar su narke, saiki sanya butter wanda kika narka a ciki.
- 2
Ki juye Filawa a babban roba saiki sanya baking powder ki juya sosai, ki sanya gishiri kad'an (optional).
- 3
Ki juye ruwan yeast d'in a cikin filawar ki juya sosai, in tayi tauri ki k'ara ruwan sanyi a ciki kina curawa har ya zama ya kai iya yanda kike so, kwab'insa ba'a so yayi tauri kamar na cin-cin, kuma kar ya kai kwab'in fanke ruwa. Sai ki shama masa mai ki sanya leda ki rufe ko towel mai kyau ki rufe ki sanya a wuri mai d'umi.
- 4
Bayan yayi kamar awa d'aya, sai ki sanya Filawa a faranti kina diban kwab'in filawar kina masa round ki jerasu, kamar yanda kika gani a hoton nan, zaki yi har sai kin gama. Zai kara tashi a tire din kamar na rabin awa.
- 5
Sai ki sanya mai a wuta in yayi zafi sai ki soma suya, kina d'aukar wanda kika cura kina masa rami da hannun ki kina sanyawa a mai, da k'asan yayi brown color sai ki juya, da yayi duka brown sai ki kwashe, Doughnut kenan mai sauk'i. Sai ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Shilpa Shah
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Vegetable. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

ldscorpio1
-

Mackenzie Naquin
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Sweet and Sour Pork Tenderloin
My Grilling Spot
-

Zarna B V
-

Tofu, miso and noodle soup - vegan
Alessandra
-

Stuffed pita bread with stuffed cauliflower kababs served with pomegranate grape sauce
Shruti Raman( legendet100)
-

Mousona Kanrar
-

Kiran Vyas
-

Suzzy's Diner
-

M's Treat And Confectionery
-

Angie
-

Maureen 😀
-

Amierah S-Man












Comments