Miyar taushe

The best taushe you can ever have,u need to try this borno style of taushe.
Miyar taushe
The best taushe you can ever have,u need to try this borno style of taushe.
Steps
- 1
Ki wanke kayan miya ki yanka su kanana,da kabewa dinki,ki zuba gishiri akai,sai kisa a pressure cooker ki zuba ruwa kadan ki rufe kibarshi yayita dahuwa for 30mins(idan bakida pressure cooker kiyi using nrml tukunya amma seki rufeshi ruff)
- 2
Bayan ya dahu
- 3
Kisaka whisker (mai karfi amma,if not use turmi da tabarya)kiyi mashing din kayan har sai sunyi haka
- 4
Ki daura manja+mai a wuta idan yayi zapi saiki zuba albasa kisoya for few mins
- 5
Bayan yafara soyuwa albasan saiki zuba kayan miyan da kikayi mashing,ki dan juya se ki rufe kibarshi yafara soyuwa
- 6
Bayan 15mins kizuba seasoning dinki masu saka kamshi banda kayan dandano amma,amma zaki iya zuba ajino
- 7
Wanan ruwan kayan miyan dana dafa ne,na tsiyaye sanan na debo markadadden gyada na zuba akai nayi using whisker nayi whisking dinshi
- 8
Gashinan bayan whisking
- 9
Bayan minti 30 yagama soyuwa
- 10
Saiki zuba gyadan ki
- 11
Ki juya kibarshi ya soyu for 15mins on low heat(gyadanki dan ya dahu)
- 12
Bayab 15mins,man miyan ya tsatso sama,sai ki zuba soyayyen namanki(wanda kika silala shi)
- 13
- 14
Ki zuba ruwan silalen ki akai,saiki dan barshi ya dahu for 5 more mins
- 15
Bayan 5 mins,saiki zuba duk wani kayan dandanon dakike bukata,sanan kiyi tasting kiji yaji daidai.
- 16
Se kizuba lawashin albasa ki juya,
- 17
Kizuba yakuwa da alayyahunki(amma kapin kizuba kidan yaryada gishiri akai,ki mixing dinshi gishirin yashiga jiki) ki juya seki rufe tukunyan
- 18
After 2 mins
- 19
Bayan minti 5 seki sauke ki kashe wutan,kiyi serving da either masa,or burabuskon shinkafa,or tuwon shinkafa
- 20
- 21
- 22
- 23
- 24
I eat mine with tuwon shinkafa😂😂💃
- 25
Dalilin dayasa aka dafa kayan miya maimakon a markada kawai,saboda dandanon na daban ne kuma idan har kikasaba yin taushe ahaka agaskiya baza kiji dadin wani idan bashi ba,yana cin lokacin kam tabbas amma it is worth the wait.
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhumita Bishnu
-

Ghazala Naeem
-

Japanese Stuffed Shiitake Mushrooms (Easy to Prepare)🍄
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Rice Cooker Matcha Sponge Cake with Matcha Custard
Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Tran Truong
-

Nicky
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

Eggplant Lasagne (Vegetarian/Vegan/Low Carb)
Nikki Alicia
-

Jarrod Milstead
-

⚡Welderwoman⚡
-

Jarrod Milstead
-

robbieeq -

Amcee's Kitchen
-

Shivangi Jain
-

Sumita Sarkhel
-

Mrs.Pawan
-

Amcee's Kitchen
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Granny -

m_aysha
-

jatin



















Comments (2)