Steps
- 1
Da farko zakiyi per boiling rice dinki, sai ki ajiye shi a gefe. Ki dauko liver ki wanke ki dafa sai ki yayyan ka kanana,Ki wanke su peas, green pepper, yellow pepper carrot da sauran kayan girkin ki.ki yanka albasa
- 2
In kin yanka carrot da peas sai ki dafasu a karamin tukunya kisa baking powder kadan don kar color dinsu ya dishe. Sai ki blending kayan miyan ki da garlic
- 3
Sai ki soya manki da albasa kisa kayan miya,ki sa spices dinki su curry etc sai ki dauko dafaffen carrots, green peas da sweet corn dinki kisa
- 4
Bayan kingama sa wa sai ki dauko liver kisa. Kisa ruwa kadan
- 5
Sai ki kashe gas stove dinki...ki zuba shinkafan ki juya sai ki kara kunna wutan....ki rufe....tiririn zai dafa sauran shinkafan
- 6
NB : in kin cika juya shinkafan zai hade bazai yi kyau ba
- 7
#1post1hope
Similar Recipes
More Recipes
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Brandy T.
-

CoolJewel
-

Brandy T.
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Leelumae
-

Ashmah's kitchen
-

Abiha Naqvi Naqvi
-

Aabha prasad -

Maryam Kabir Moyi -

Chicken and Vegetable Macaroni 🍝Recipe
Niha Ch👩🍳
-

sudesh Batra
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Faiza Asif
-

khanazaika









Comments