Steps
- 1
For the Kosai, da farko zaki surfa wakenki Sai ki wanke ki cire hanci da dadi, sai ki yanka kayan miyanki a ciki ki nika.
- 2
Basso a cika ruwa a nika, Bayan nika ki zuba salt diki da baking powder kadan, sai kita bugawa dan ya tashi.ki aza main ki a kan wuta in yayi zafi ki fara zuba kullun kosan ki da spoon Ko karamin Kikayi.
- 3
For the custard: ki daura ruwa daidai yawan da kike so a kan wuta, sai ki koba garin custard dinki da ruwan Sanyi,in ruwan zafin ki ya tausa sai ki juye a ciki kwabin da kikayi, ki zuba milk da sugar ki. Shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

Jessa
-

Layla (lulu)
-

Jessa
-

Larry Page
-

Tessy -

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
-

Morning breakfast truffle (weight loss recipe)
Bhumika Gandhi
-

Soma banik -

Sampurna das
-

shweta -

ummusabeer
-

marycooks
-

Sarbani Roy Chowdhury -

Aritri ballav
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6936796






Comments