Steps
- 1
Da farko dai Zaki samu shinkafarki ki barzata,ki wanke ta Sai ki tace,sannan ki samu buhun ki ki wanke Shi tas ki tsaftace shi,kisaka cikin tukunyar danbu sannan ki zuba shinkafarki aciki domin tura rawa,kamar 15 to 20 minutes Sai haka
- 2
Sai Sami zogalenki ki danye ko busheshshe ki gyara Shi tas ki wanke ki ajiye a gefe
- 3
Sannan ki Sami gyadarki ki daka ta itama A jiye,Sai Attaruhu ayi grating,sannan albasa a yanka ta a jiye,da zarar shinkafarki ta turaru Sai dauko mazubi Mai kyau ki zuba ta ciki,sannan ki dauko dukkanin kayan hadin ki Shima ki zuba cikin shinkafar
- 4
Sai ki dauko zogalenki da gyadar duk ki zuba cikin barzazziyar shinkafar da sauran kayan Ki gauraya Su so baki daya,sannan Sai a maidashi cikin tukunyar ya turara sosai
- 5
After kamar 30_40 minutes Sai a sauke,
- 6
Sai zuba domin ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Raybornc
-

CoolJewel
-

LexiiMueller
-

ldscorpio1
-

Chef Mommy Nessa
-

Mrs.Pawan
-

Jayeeta Dey
-

Rekha Unni
-

Mahamri #seasonalingredientscontest#
Joy Maina_Bahati Chao
-

Rekha Unni
-

rasmimohanty
-

Rekha Unni
-

Sarvesh Bansal
-

Sadhana Mohindra










Comments