Steps
- 1
Zaki samu dafaffan gogalenki ki gwara shi ki cire kara karan ki wanke ki ajiye ah gefe
- 2
Ki samu Albasar ki da tumatur da cucumber da green paper dinki ki yayyanka kanana
- 3
Ki samu kulikulin ki ki daka shi ya daku
- 4
Saiki dauko wannan Zogale da kika gwara kika wanke kisa ah bowl saiki zuba su Albasa da kika yayyanka kisa kulikulin ki kisa maggi da mai dan kadan ki juya shi. Wasu suna sa Sugar amma nibansa ba.
- 5
Yana da anfani ah jikin dan adan sosai.
Similar Recipes
More Recipes
-

Brad's Pork Carnitas Grilled Burritos with Avocado Salsa
wingmaster835
-

Cluster beans (Kothavarankaai) vaththal kuzhambu
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Insalata Caprese (Caprese Salad)
Jibita Khanna
-

Maggie Conlon
-

cindybear
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Ashley Smith
-

Raybornc
-

CoolJewel
-

LexiiMueller
-

ldscorpio1
-

Chef Mommy Nessa
-

Rice and stew with turkey and coleslaw
Judith Okpe Abj Moms.78
-

Ajay Kumar Siotra
-

Andrea💛(Delish Cuisine)
-

Mona Singh -

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Neha Rai Gupta
-

Tina matta
-

Neha Rai Gupta
-

Indomie and veggies with boiled egg
Esther's Menu ABM79
-

herpcert_s kichen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6973841








Comments