Steps
- 1
Ki surfe dawar ta surfu, sannan a wanke.
- 2
Sai a shanya abata kamar 5mins, sannan akai injin anike,
- 3
Sai tankade, a debe gari daban tsaki daban.
- 4
Saiki aza ruwan suyi zafi harsu tafasa, sannan ki debi garin dawar kamar 1/3 saiki hadashi da ruwa marar zafi kamar 2 cup, ki motsa yazama talgi.
- 5
Sannan kibari ruwan su tafasa, idan sun tafasa saiki zuba talgin, kibari yayi 50min,
- 6
Sannan ki dauko garinda kika rage, kidinga zubawa kina motsawa har sai ya game. Sannan ki rufe tukunyar kibari ya dahu kamar 30min, shikenan saiki kwashe, idan ya hice sai ci.
Similar Recipes
More Recipes
-

chef Nidhi Bole
-

Ty Robillard
-

mary jane
-

Nutritional Meal-Panch Dal Khichdi
Anoli Vinchhi
-

Falgooni Mangrola
-

The yummiest blueberry muffins!!!!!!!
Bmoorefood🧁
-

Mediterranean spice rubbed grilled ribeye
tamiller1954
-

I love chili on a cold damp day
bill426
-

Smoked sausage potatoes and peppers
shopaway@hotmail.com -

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

fakees kitchen &more
-

Tracy Soni
-

Mohini Gupta
-

Cherry Batra -

Indonesian spaghetti noodles with veggies
Taruna Kamlani -

Neelu B.
-

Green peas shezwan toast sandwich
Mohini Gupta
-

India Langley
-

Zeenah Isa Gumel
-

Betty










Comments