Garnished Noodles
How to decorate your Noodles
Steps
- 1
Zakiyi smashing pepper with your onion ki daura ki sa mai kadai kada yayi yawa ki soya sama sama sai ki sa spices din ki ki fasa kifin ki dan motsa shi kadan yadda zai fashe ki zuba a cikin kayan miyan duka ki soya su. Sai ki zuba ruwa daidai yadda zai dafa maki noodles din zaki yanka carrot da green pepper ki ajiye su a side.
- 2
Idan ya tafasa sai ki zude ki zuba noodles din a ciki ki bar shi for seconds yadda zai warware jikin shi sai ki zuba spieces din cikin noodles din idan kina so ma sai ki kara dandano kadan sai ki rufe ki jira for 3 mins.
- 3
Idan kika bude zaki ga ruwan ya danyi kasa sai ki zuba green pepper din da carrot da onion leaf din ki sai ki bar su su dan yi laushi. Idan yayi zaki sauke amma kada ruwan jiki ya qone gaba daya kuma kada ki bari ruwa yayi yawa.
- 4
Aci lafiya😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Nutritional Meal-Panch Dal Khichdi
Anoli Vinchhi
-

Falgooni Mangrola
-

Ryan
-

Ryan
-

Vedangi Kokate
-

Shobha Rathod
-

🤎🤍 Father's Day Two-Color Swirl Cookies 🤎🤍
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Baby Hasselbacks with Brown Butter
Grill-Master
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Amazingly Easy Cornbread Recipe
Meals With Junior
-

Upgrade that 20 cent pack of ramen!
Nikki Cagle
-

Ramlan Bahtiar -

Ashmah's kitchen
-

Vera Aboi
-

Akara, Banana, Apple and Carrots
Lick Fingers (Abj Moms)
-

Mapishi Ya Zanzibar
-

Remmy Irke
-

Ramlan Bahtiar -

Gracious Kitchen
-

Sharuna Nanwani
-

Remmy Irke
-

Charu Aggarwal








Comments (9)