Steps
- 1
Da farko zaki samu kaza ki wanketa ki tsaneta amma kada a yanka tsakiyarta
- 2
Saiki haɗa mai a kwano, kisa maggi, curry da tarugu
- 3
Kishafa ajikin kazar ko ina yaji da kyau
- 4
Saiki samu leda kisaka kazar aciki kisa a freezer ta kwana ko kuma taɗanyi awanni sannan ki fiddota
- 5
Saiki shinfiɗa foil paper kisa kazar kisa a oven ki gasa
- 6
Bayan takusa gasuwa na ɗauko fried rice nazuba acikin kazar
- 7
Saina maidata a oven taƙara gasuwa
- 8
Bayan ta gasu saina zuba a tray nasa mata ƙwai daga waje
Similar Recipes
More Recipes
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Easy Beef and Broccoli instant Pot
ldscorpio1
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Fred L
-

Teresa Tsang
-

H Bilbeisi
-

Durreshahwar Khan
-

Maureen 😀
-

S.Njama
-

TheSimpleKitchen
-

PlainAddieJane
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Fried potatoes/plantain and egg sauce plus banana
God'sgrace Abjmom
-

Chef Bon Bon
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7027463





Comments (2)