Couscous with vegetables
It's very testy and healthy
Steps
- 1
Da farko ki yanka Albasa ki saka atukunya da oil kadan ki soya sama sama sai ki saka attarugu aciki ki suya.
- 2
In ya soyu sai ki saka ruwa daidai yanda zai dahun miki da couscous din sai ki kawo carrot da green beans ki saka da kuma seasonings dinki.
- 3
Amma kar ki bar carrot din ya dahu sosai sai ki saka couscous din aciki.
- 4
Kafun ya dahu sai ki yanka cabbage ki saka aciki inya dahu sai ki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bina Samir Telivala
-

Roasted Acorn Squash and Chicken Stew (AKA Fall in a Pot)
StephieCanCook
-

StephieCanCook
-

Sarvat Hanif
-

Amanda Mayumi
-

Amanda Mayumi
-

Barnali Debdas
-

Crispy Garlic and Herb Air-fryer Potatoes
Bianca Mwale
-

Bhetki Mach’r Kochuri o Doi Alu Dum Thakurbarir style
Madhumita Bishnu
-

Hetal Poonjani
-

Cook Up
-

Cori Gladden
-

Cori Gladden
-

Zeinabmahe’s kitchen -

Ummu Sumayyah -

Mukti Sahay
-

Maureen 😀
-

StutIshika
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Rahinatu -

Rekha Rathi
-

Rahinatu -

Oats crumbled chicken with avoacado
Mary Rajan
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7051804








Comments (2)