Scramble egg with plantain and tea

Scramble egg with plantain and tea
Steps
- 1
Da farko zaki fasa ƙwai ki yanka albasa ƙanana kizuba
- 2
Sai asa gishiri,curry adaka garlic a haɗa azuba duk acikin ƙwan tareda lawashi
- 3
Sai asa mai kaɗan a pan, idan yayi zafi sai azuba wannam ruwan ƙwan, sai kidinga motsashi
- 4
Zaaga ya dagargaje kamar yadda ake gani a hoto, idan ƙwan yadahu sai a kwashe
- 5
Plantain ɗin bayan an fere sai abarbaɗa mata gishiri a motsa sannan sai a soya acikin mai har yayi brown sannan sai a sauke asa a colander man ya tsane
- 6
Tea ɗin kuma natafasa citta,kanunfari, na'a na'ada lipton wuri ɗaya saina zuba sugar
Similar Recipes
More Recipes
-

Rita Talukdar Adak
-

Darshana Patel
-

Kumkumdixitd -

Perfect Chocolate Chip Marshmallow Cookies
Hope Brincat
-

Pink White Chocolate Chip Cookies
Hope Brincat
-

Red Velvet Cookies with White Chocolate Chips
Hope Brincat
-

Makhana Kheer (with Nolen Gur)
Jibita Khanna
-

Laju Gehani
-

Nutan Shah
-

Cindy Juliet
-

Jade Milstead -

Nikki Cagle
-

Nikki Cagle
-

Payal -

Cinnamon Sugar Cresent Pinwheels with chocolate drizzle
Hattie Woolley
-

Sushree Satapathy
-

Hemali Bosmia
-

Geeta Godhiwala
-

HallieGeeCooks
-

Sushree Satapathy
-

Hemali Bosmia
-

Shashikala Koli
-

Epseeta Panigrahi







Comments