Tuwon couscous da miyan kubewa danye
Haneefa Usman @hanee8
Tuwon couscous da miyan kubewa danye
Steps
- 1
Ki zuba ruwa a tukunya ki barshi ya tafasa. Seki zuba couscous a ciki ki barshi yaita dahuwa. In ruwan ya dan tsotse kuma couscous din yai laushi seki tuka. Idan ya fara kama jiki seki dan zuba semovita kadan ki daure shi. Ki rage wuta ki barshi sulala seki samu leda fara ki kwashe a ciki
- 2
Se ci da miyan kubewa😋
Similar Recipes
More Recipes
-

सेब 🍏 मुरब्बा हिमाचली स्टाइल में
Prachi Maheshwari
-

Arezu
-

Dates Biscuits Sandwich Bites - Sugarfree Healthy Munching
Manisha Sampat
-

Darshana Patel
-

Santy Coy
-

Mukti Sahay
-

Kristy Green
-

Ankita Kapil Varshney
-

Alexa Trombley
-

Jade Milstead -

Nikki Cagle
-

Nikki Cagle
-

skunkmonkey101
-

KAITA'S KITCHEN
-

Water melon and strawberry punch
ayzah cuisine
-

Haneefa Usman -

Jahun's Delicacies
-

White rice with miyan alayyahu
Haneefa Usman -

Fateen
-

Fateen
-

Olly Njemz
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7079150











Comments