Steps
- 1
Ki wanke nama,zuba a tukun ki zuba ruwa ki daura a wuta.
- 2
Seki dauko tarugu da tattasan ki wanke ki jajjaga, ki yanka albasa seki kwashe ki zuba a tukunyan. Ki saka maggi, gishiri,daddawa da manja ki rufe yaita dahuwa
- 3
Ki dauko kubewan ki wanke ki yayyanka kanana seki zuba a turmin ki me kyau ki daka sosai. Idan ya daku ya fara yauqi seki zuba kanwa dan dai-dai ki kara dakawa seki kwashe a roba ki aje a gefe
- 4
Seki duba idan naman yai taushi kuma ruwan miyan yai daidai da yawan kubewan, toh seki dauko kubewan ki samu cokali me yatso ko maburgi ko whisk ko tsintsiyan miya ki zuba kubewan ki kađa har sai ya warware seki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

DJ Marcum
-

keosha hooks
-

Drumstick or Moringa Leaves and Sweet Corn Soup
Kumkum Chatterjee
-

Brad's Pork Carnitas Grilled Burritos with Avocado Salsa
wingmaster835
-

Cluster beans (Kothavarankaai) vaththal kuzhambu
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Insalata Caprese (Caprese Salad)
Jibita Khanna
-

Maggie Conlon
-

cindybear
-

Jade Milstead -

Nikki Cagle
-

Nikki Cagle
-

Princess Amrah
-

Marsala roasted celeriac, carrots and onion
Thomas Guy
-

skunkmonkey101
-

KAITA'S KITCHEN
-

Water melon and strawberry punch
ayzah cuisine
-

Jahun's Delicacies
-

Tuwon couscous da miyan kubewa danye
Haneefa Usman -

White rice with miyan alayyahu
Haneefa Usman -

Fateen











Comments