Flower samosa
Steps
- 1
Da farko zaki zuba flour a bowl, kizuba salt da oil ki motsa sosai har saisun haɗe, sannan saiki fara zuba ruwa kihaɗa dough, sai naman kuma zaki soya sannan sai kiyi flour paste kihaɗa, sai kiyi ball da naman
- 2
Saiki ɗauko dough ɗinki kidiɓa kiyi flatening ɗinshi, kiyi square shape. Sannan saiki yanka side ɗin kamar yadda yake a pic sannan kisa naman a tsakiya
- 3
Saiki kwantar da saman kamar haka
- 4
Saiki matse bakin dough ɗin ta baya kamar yadda yake a hoto
- 5
Saiki ƙara yanka dough ɗinki square shape, ki yanka kamar yadda kikayi da farko, saiki ɗora wanda kika gama akan na biyu ɗin
- 6
Sai kibi kowane ki matse bakin, kamar yadda kikayi da farko
- 7
Ga yadda flower ɗin zata fito, haka zakiyi tayi har dough ɗin yaƙare
- 8
Sai asoya acikin mai ko kuma ayi glazing ɗinsa da egg sannan a gasa
Similar Recipes
More Recipes
-

Sonya Bankester
-

🍑Peach 🍑, Saffron & Cardamom Shrikhand Fro Yo (No Cook Recipe) (Vrat Special)
Bina Samir Telivala
-

👑 Brian's original balkan-Albanian pumpkin cake
Balkan cooking
-

Barnali Debdas
-

Sheer Khurma (With A Twist Of Pecans Perfect For Eid)
Alka Bhandari
-

Khanfaiziya5 -

Soumini Bhattacherjee
-

Monika Jain
-

Tumiso Foods
-

Healthy tasty crispy corn uttapam
Ramaben Joshi
-

Jade Milstead -

Nikki Cagle
-

Nikki Cagle
-

Veraline Pohlmann
-

Chris Jacobs
-

Princess Amrah
-

Marsala roasted celeriac, carrots and onion
Thomas Guy
-

skunkmonkey101
-

Water melon and strawberry punch
ayzah cuisine
-

Haneefa Usman -

Jahun's Delicacies
-

Tuwon couscous da miyan kubewa danye
Haneefa Usman



















Comments (2)