Steps
- 1
Ki sirfa wake ki wanke, kisa tattasai akai miki nika, kice kada acika ruwa, kiyanka albasa kanana idan ankawo ki zuba a cikin markaden ki kisa maggi da gishiri ki juya sai kizo kita bugawa ya bugu sosai. Sai ki daura mai awuta kisa albasa.
- 2
Idan man yay zafi sosai sai ki fara soyawa. Idan yay ja sai ki juya dayan side din idan yayi ki kwashe. Haka zakiyi tayi har kigama.
- 3
Ki same ki tsane a colander kisa a plate kisa yaji. Aci lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Chicken and Vegetables Creamy Pasta Salad
Amazing Foodies
-

Madhumita Bishnu
-

Sarvat Hanif
-

Creamy Mango Chikoo Twist Milkshake (Eid Special Refreshing Drink)
Krishna Dholakia
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

Kshama's Kitchen
-

Madhvi Srivastava
-

Carla Bolaños
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Garlicky kheer with methi flavour
Sabrina Yasmin
-

Gori Toor
-

Rekha Rathi
-

Harminder Kaur Sethi
-

Matki usal/ sprouted moth curry
Radhika Joshi
-

angel cuty
-

Tripti Gayakwad -

Passi Vikshali
-

Shilpa Taran Ghosh
-

dimple sukhija
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7082308






Comments